Saturday, 16 January 2016

Abunda Tinubu Yace Akan Shuwagabannin Jam'iyyar PDP

Cif Bola Tinubu, wani babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya maganta kan rahoto daga jaridar Newswire wanda shi ya lalata wasu shuwagabannin jam’iyyar PDP saboda sun koma jam’iyyar mai mulki, APC. Jaridar The Nation na rahoto.
Wani jagoran kasa na jam’iyyar APC a Juma’a 15, ga watan Janairu yace wanda rahoton a jaridar Newswire karya ne da kuma suke so kawo matsala tsakanin yan jam’iyyar APC.
Tinubu, wani tsohon gwamnan jihar Legas ya zarga jaridar Newswire da sauran yan jaridar yana gizo wadanda suna yi aiki na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), wadanda kuma suke so lalata sunan shi.
Wani babban jigon jam’iyyar APC kuma yace akan sashen yan jaridar yana gizo wanda suke cewa wanda shine ya gaya jaridar The Nation data koma Naira Miliyan 9 wanda ta karbo daga Kungiyar Masu Mallakan Jarida ta Najeriya (Newspapers Proprietors Association of Nigeria (NPAN)).
Tinubu ya tambaya kan dalilin yana da hannu a koman kudin wanda ba ruwan shi da jaridar The Nation da kuma bashi da ilimim da NPAN.
Jaridar Newswire ta rahoto wani jagoran APC yake jin tsoro akan shuwagabannin jam’iyyar PDP wadanda suke koma jam’iyyar PDP. Wanda yace, “jam’iyyar APC zata fadi, musamman idan Shugaba Muhammadu Buhari zai yi mulki tenuwa guda daya.”
Wani rahoto ta cigaba da maganan Tinubu cewa: “Shugaba Buhari wanda na sani, yana da tunanin mai kyau. Idan zai samu magaji, zai samu magaji wanda bashi da cin hanci da rashawar kamar shi.”

No comments:

Post a Comment